Mumunan hadari: Motoci 4 sun yi kicibis kan gada (Hotuna)

Mumunan hadari: Motoci 4 sun yi kicibis kan gada (Hotuna)

A ranar Laraba, jami'an hukumar kiyaye hadura FRSC sun bayyana cewa an yi rashin mutum daya a mumunan hadarin da ya faru kan gadar Otedola dake jihar Legas.

Babban jami'an FRSC na shiyar Ojota, Olusanjo Oluwatanmi, ya ce hadarin ya shafi motoci hudu kuma mutum daya mutum, yayinda daya na asibiti.

Yace: "Hadarin da ya faru da safen nan misalin karfe 8:40 na safe, ya shafi motoci hudu. Akwai babbar tirela, Toyota Sienna, Luzirious da Toyota Hilux."

"An yi ruwa da safen nan. Tirelan ta samu matsalar birki kawai sai ta shige wa motar Toyota Hilux,."

"Mun rasa direban amma matar da ke cikin motar an kaita asibiti. Har yanzu bamu san yawan mutanen sa ke cikin Luzirious din ba."

Kalli hotunan:

Mumunan hadari: Motoci 4 sun yi kicibis kan gada (Hotuna)

Hadari
Source: Facebook

SHIN KA SAN Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)

Mumunan hadari: Motoci 4 sun yi kicibis kan gada (Hotuna)

Mumunan hadari

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel