Yanzu-yanzu: FG za ta sanar da sabon allawus na masu yi wa kasa hidima - Minista

Yanzu-yanzu: FG za ta sanar da sabon allawus na masu yi wa kasa hidima - Minista

Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare ya bayyana cewa 'yan yi wa kasa hidima wato NYSC suna daga cikin wadanda za su amfana da sabon karin albashi mafi karanci.

Dare ya bayyana hakan ne cikin wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Twitter a daren Laraba.

Ya ce, "Sabon albashi mafi karanci: 'Yan NYSC za su amfana da sabon albashi mafi karanci cikin allawus dinsu.

"A sati mai zuwa, Shugaban NYSC zai bayar da cikakken bayani kan sabbon allawud din da 'yan yi wa kasa hidima za su rika karba bayan ya gana da Ma'aikatar Kudi da MYSD."

DUBA WANNAN: Da duminsa: FG ta canja wa ma'aikatar sadarwa suna

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel