Da duminsa: FG ta canja wa ma'aikatar sadarwa suna

Da duminsa: FG ta canja wa ma'aikatar sadarwa suna

Gwamnatin tarayya ta amince da canjawa Mai'aikatar Sadarwa wato 'Ministry of Comuunications' suna zuwa 'Ministry of Communications and Digital Economy' wato Ma'aikatar Sadarwa da Tattalin Arziki da ya dogara a kan fasahar zamani.

Sanarwar da fito ne daga bakin hadimin shugaban kasa kan kafafen yadda labarai, Bashir Ahmad a shafinsa na Twitter.

Bsshir ya ce, "Majalisar Zartarwa na kasa ta amince da canja sunan ma'aikatar sadarwa zuwa ma'aikatar sadarwa da tattalin arziki da ya dogara a kan fasahar zamani."

DUBA WANNAN: Kwastam sun gano wani gida da ake canjawa shinkafa buhu, sun kama mutum 15 (Hoto)

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel