Shugaba Buhari ya halarci taron gangami a Rasha (Hotuna)

Shugaba Buhari ya halarci taron gangami a Rasha (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron gangamin shugabannin kasashen Afrika 30 da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin a ranar Laraba, 23 ga watan Oktoba, 2019.

A taron kaddamarwan, Shugaba Putin ya ce kasar Rasha za ta ninka alakar kasuwancinta da Afrika cikin shekaru biyar masu zuwa.

Putin yace: "A yanzu muna fitar da kayan abinci na kimanin $25 billion - kuma muna fitar da makamai na kimain $15billion. A shekaru hudu zuwa biyar masu zuwa ina tunanin zamu iya ninka wannan kasuwanci, akalla."

Kalli hotunan:

Shugaba Buhari ya halarci taron gangami a Rasha (Hotuna)
Shugaba Buhari ya halarci taron gangami a Rasha (Hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel