Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwa yayinda Buhari ya halarci taro a Rasha

Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a ranar Laraba, 23 ga watan Oktoba ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a fadar Shugaban kasa da ke Abuja.

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke wajen kasar domin halartan wani taro mai muhimmanci.

Shugaban kasar dai na Sochi, kasar Rasha, inda yake halartan taron Rasha da Afrika na tsawon kwanaki uku.

Ga hotunan zaman a kasa:

Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwa yayinda Buhari ya halarci taro a Rasha
Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwa yayinda Buhari ya halarci taro a Rasha
Asali: UGC

A ranar 25 ga watan Satumba ne dai Osinbajo ya jagoranci zaman majalisar zartarwar lokacin da shugaba Buhari ya halarci taron zauren majalisar dinkin duniya a birnin New York.

KU KARANTA KUMA: Ba zai yiwu ku fadi wani mummunan abu game da Buhari ko ku zage shi ba – Sanata Gaya ga yan Najeriya

A wani lamarin kuma mun ji cewa wani babban dan adawan gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Dakta Junaidu Muhammadu yana jinjina ma gwamnatin Buhari bisa wani muhimmin kokari da yake yi.

Sashin Hausa na BBC ya ruwaito Junaidu ya jinjina ma gwamnatin Buharin ne bisa kokarin da take yi musamman ta fuskar yaki da cin hanci da rashawa, inda yace babu shakka gwamnatin Buhari na kokari.

Junaid ya yi wannan magana ne dangane da gayyatar da gwamnatin kasar Rasha ta baiwa Najeriya domin halartar taron kasashen nahiyar Afirka da kasar Rasha wanda a yanzu haka gudana a birnin Sochi na kasar.

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa tare da mu.

Asali: Legit.ng

Online view pixel