Kwana daya da daukan hoto cikin makara, matashi ya mutu da gaske (Hotuna)
Wani matashi mai suna Isaac Terkende a jihar Benue ya rigamu gidan gaskiya kwana daya bayan ya dauki hoton wasa cikin makaran daukan gawa.
Isaac Terkende ya mutu cikin sa'o'i 24 da daukan hoton.
Majiyoyi sun bayyana cewa kwana daya bayan daukan wannan hoton Isaac Terkende ya samu mumunar hadarin mota.
An birneshi a karamar hukumar Gumata jihar.
Kalli hotunan:
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng