EFCC ta damke masu hada jabun manja a Gombe (Hotuna)

EFCC ta damke masu hada jabun manja a Gombe (Hotuna)

Hukumar hana almundahan da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta damke masu hada jabun manja a jihar Gombe kuma ta mikasu ga hukumar yaki da jabun abinci da magunguna NAFDAC.

Jami'an hukumar sun damke mutane 26 kan sayarwa mutane jabun manjan girki a babbar kasuwan Gombe.

Hukumar ta gudanar da simamen ranar Alhamis, 17 ga Oktoba, 2019.

Wadanda aka kama sune, Yahaya Sanusi, Mohammed Abubakar, Nasiru Bappa, Bello Ahmed, Emeka Oppah, Theophilus Samuel, Auwalu Abubakar, Monday John, Chindo Garba, Mohammed Umar, Dauda Mohammed, Anas Musa C, Umar Friday, Abbayo Musa, Hamisu Mohammed, Ali Garba, Inuwa Auwal, Tukur Adamu, Ahmad Usman, Emmanuel Etuk, Auwal Iliya, Ejike Samuel, Peter Ndubuisi, Babangida Yerima, Giginna Alphonsus da Usman Musa.

Tuni hukumar ta mikasu ga hukumar yaki da jabun abinci da magunguna ta kasa NAFDAC domin bincike da hukuntarwa.

An damkesu yayinda suke kokarin gauraya manjan wasu sinadarai kuma an kulle shaguna 33.

Kalli hotunan:

EFCC ta damke masu hada jabun manja a Gombe (Hotuna)
Manja
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel