Hajiya Sadiya Umar Farouq ta kai ziyara inda akayi gobara a Onitsha (Hotuna)

Ministar tallafi da manajin annoba, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta kai ziyara inda gobara ta ci a garin Onitsha, jihar Anambara ranar Juma'a.

Wata tankar mota dauke da man fetur ta fadi cikin wani rami kawai sai ta kama da wuta a ranar Laraba.

Wutan ya kona gidaje, shaguna a Iweka da kasuwan Ochanha a garin.

Kalli hotunan ziyarar:

Hajiya Sadiya Umar Farouq ta kai ziyara inda akayi gobara a Onitsha (Hotuna)
Sadiya
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel