Yanzu-yanzu: FG da Kungiyar Kwadago sun cimma matsaya kan sabon albashi

Yanzu-yanzu: FG da Kungiyar Kwadago sun cimma matsaya kan sabon albashi

Gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago sun cimma matsaya kan wasu gyare-gyare a game da batun sabon albashi mafi karanci.

Karamin ministan Kwadago da Ayyuka, Festus Keyamo ne ya bayyana hakan a shafinsa na Twitter a daren ranar Alhamis.

Sakon ya Keyamo ya wallafa yayin zaman tattaunawar tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago ya ce: "Bayan wasu tattaunawa masu sarkakiya (tsakanin ministoci da masu sulhu), gwamnati da kungiyar kwadagp sun amince kan wasu gyare-gyare na wasu allawus bayan aiwatar da sabon albashi mafi karanci na N30,000.

Ya ce, "Muna aiki kan sakon bayan taro da za mu fitar."

DUBA WANNAN: 'Yan asalin jihar Filato sun cacaki Gwamna Lalong saboda ya nada bahaushe mukami

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel