Yanzu-yanzu: FG da Kungiyar Kwadago sun koma teburin tattaunawa kan albashi

Yanzu-yanzu: FG da Kungiyar Kwadago sun koma teburin tattaunawa kan albashi

Gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago ta Najeriya sun shiga wani taro a halin yanzu domin tattaunawa a kan aiwatar da sabon albashi mafi karanci kamar yadda Tvc ta ruwaito.

A cikin kwanaki biyu da suka gabata, bangarorin biyu sun gaza cimma matsaya a kan batun karin da za a yi wa ma'aikata a matsayi daban-daban.

Shugabanin kungiyar kwadagon sun yi sassauci a wasu bangarorin amma duk da haka gwamnatin tarayya tana neman su kara sassautawa.

DUBA WANNAN: An zargi tsohon babban hafsan sojojin Najeriya da daukan nauyin wasu tsagerun matasa a Neja-Delta

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel