Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu

Gwamnonin yankin kabilar Igbo ta kudu maso yammacin Najeriya sun shiga ganawa da shugaba Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasa, Aso VIlla, birnin tarayya Abuja.

Daga cikin wadanda ke hallare sune Ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio, karamin minista, Tayo Alasadura; ministan ayyuka, Babajide Raji Fashola

Daga cikin gwamnonin sune Okezie Ikpeazu (Abia), Emeka Ihedioha (Imo), Ifeanyi Ugwuanyi (Enugu) da Gwamnan jihar Anambara, Willie Obiano, wanda ya samu wakilcin mataimakinsa.

Sauran sune gwamnan jihar Bayelsa, Henry Seriake Dickson; Gwamna Nyesom WIke na River; mataimakin Edo, Philip Shaibu da gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa.

Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu
Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu
Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu
Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu
Yanzu-yanzu: Buhari ya shiga ganawa da gwamnonin Kudu
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel