Yanzu-yanzu: Gwamnatin tarayya ta ja labule da kungiyar kwadago

Yanzu-yanzu: Gwamnatin tarayya ta ja labule da kungiyar kwadago

Gwamnatin tarayya ta shiga wata ganawar sirri ta kungiyar kwadago ta Najeriya domin kai karshen maganar naira 30,000 a matsayin mafi karancin albashin ma’aikatan kasar nan.

Gwamnatin ta kira wannan zaman ne a kokarin da take yi na ganin cewa kungiyar kwadagon ba ta tafi yajin aikin da ta shirya ban a kasa gaba daya.

KU KARANTA:Tambuwal ya bada filin ginin sabuwar Jami’a a Sokoto

Majiyar Daily Trust ta ruwaito mana cewa, a cikin zaman akwai Shugaban ma’aikatan Najeriya, Folashade Yemi Esan, minstan kwadago, Chris Ngige da kuma shugabannin kungiyoyin kwadago na Najeriya.

Cikakken labarin na nan tafe……….

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel