Nan da wata uku za a fara sayar da motocin da ake kera a Najeriya - Jelani Aliyu

Nan da wata uku za a fara sayar da motocin da ake kera a Najeriya - Jelani Aliyu

Babban darektan hukumar kera ababen hawa a cikin gida Najeriya (NADDC), Jilani Aliyu, ya bayyana cewa dan da watanni uku masu zuwa za a samar da motoci da aka kera a cikin gida ga 'yan Najeriya.

Shugaban hukumar ya bayyana cewa 'yan Najeriya zasu iya mallakar mota ta hanyar biyan kaso 10% kacal na kudinta, sannan mutum ya cika ragowar kudin a cikin shekaru biyar.

Hakan na kunshe ne a cikin ni takaitaceen sako da hadimar shugaban kasa, Lauretta Onochie, ta wallafa a shafinta na Tuwita a daren ranar Talata.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel