Yanzu-yanzu: An karfafa tsaro a majalisa yayinda Buhari zai gabatar da kasafin kudin kasa yau (Hotuna)

Jami'an tsaro sun mamaye majalisar dokokin tarayya yayinda suke shirin karban bakuncin shugaba Muhammadu Buhari inda zai gabatar da kasafin kudin 2020 yau Talata, 8 ga watan Oktoba, 2019.

Da misalin karfe 6 na safen nan, jami'an tsaro sun mamaye kofar shiga majalisa inda suke hana duk marasa takardar shiga wucewa.

An hana wasu Ma'aikatan majalisar da yan jarida maras katin shiga majalisa wucewa.

Yanzu-yanzu: An karfafa tsaro a majalisa yayinda Buhari zai gabatar da kasafin kudin kasa yau (Hotuna)
Yanzu-yanzu: An karfafa tsaro a majalisa yayinda Buhari zai gabatar da kasafin kudin kasa yau (Hotuna)
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel