Sheikh Isa Pantami ya halarci taron tattaunawa kan muhimmancin fasahar 5G

Sheikh Isa Pantami ya halarci taron tattaunawa kan muhimmancin fasahar 5G

Ministan sadarwan Najeriya, Dakta Isa Ali Pantami, ya halarci taron tattauna muhimmancin fasahar 5G a shirin baja kolin kayan ilimin zamani ta GITEX dake gudana a birnin Dubai, kasar UAE.

A karshen makon da ya gabata, ministan ya jagoranci tawagar wakilan Najeriya zuwa Dubai domin halartan taron.

Daga cikin wadanda suka bi ministan sune shugaban hukumasr NITDA, Kashifu Abdullahi; shugaban kwamitin sadarwa na majalisar dattawa, AbdulFatai Buhari; dan majalisar wakilai, Lado Suleja, da sauransu.

A wani labarin mai kama da haka, Dan Najeriya kuma dan Arewa ke jagorantan ilmin samun fasahar 5G a kasar Ingila.

Yusuf Abdulrahman Sambo hazikin matashi ne wanda yake jagorantan fasahar 5G a jami'ar Glasgow dake Birtaniya. An haifeshi a shekarar 1988 a jihar Kaduna kuma dan asalin karamar hukumar Ikara ne.

Sheikh Isa Pantami ya halarci taron tattaunawa kan muhimmancin fasahar 5G
Sheikh Isa Pantami ya halarci taron tattaunawa kan muhimmancin fasahar 5G
Asali: Facebook

Sheikh Isa Pantami ya halarci taron tattaunawa kan muhimmancin fasahar 5G
Sheikh Isa Pantami
Asali: Facebook

Sheikh Isa Pantami ya halarci taron tattaunawa kan muhimmancin fasahar 5G
Sheikh Isa Pantami ya halarci taron tattaunawa kan muhimmancin fasahar 5G
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel