Gwamnatin tarayya ta dage taron FEC na musamman zuwa ranar Litinin

Gwamnatin tarayya ta dage taron FEC na musamman zuwa ranar Litinin

Gwamnatin tarayya ta dage taron na musamman na majalisar zartarwa da aka shirya gudanarwa a ranar Asabar zuwa ranar Litinin 7 ga watan Oktoban 2019 da karfe 12 na rana.

Sanarwar da mai bawa shugaban kasa shawara na musamman kan kafafen yada labarai, Femi Adesina ya fitar a ranar Asabar ya ce, "za a gudanar da taron na FEC ne domin karasa wasu kananan shirye-shirye kan kasafin kudin shekarar 2020 da za a gabatarwa Majalisar Tarayya misalin karfe 2 na ranar Talata."

DUBA WANNAN: Gwamnan PDP ya umarci a mayar da sunan Sardauna a titin da aka sauya da sunansa

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel