Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Fantami, ya kaddamar da cibiyar ilimin ICT a Gombe (Hotuna)

Ministan sadarwan Najeriya, Sheikh Dakta Isa Ibrahim Ali Fantami, ya kai ziyararsa ta farko mahaifarsa ta Gombe tun bayan danewarsa mulki.

A ziyararsa, Sheik Fantami, ya kaddamar da sabuwar cibiyar ilimin zamani ta komfuta na yankin Arewa maso gabas a Gombe karkashin shirye-shiryen hukumar NITDA.

Ministan ya kasance shugaban NITDA kafin nadasa ministan sadarwa a watan Satumba, 2019 da shugaba Muhammadu Buhari yayi.

Kalli hotunan:

Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Fantami, ya kaddamar da cibiyar ilimin ICT a Gombe (Hotuna)
Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Fantami, ya kaddamar da cibiyar ilimin ICT a Gombe (Hotuna)
Asali: Facebook

Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel