Shugaba Buhari ya dawo Najeriya bayan hallarton taron UNGA74 a Amurka

Shugaba Buhari ya dawo Najeriya bayan hallarton taron UNGA74 a Amurka

Bayan hallarton taron majalisar dinkin duniya kashi na 74 (UNGA74) , Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya a safiyar ranar Asabar 28 ga watan Satumba.

Legit.ng ta ruwaito cewa kafin ya taso daga birnin New York a ranar Juma'a, 27 ga watan Satumban, shugaban kasar ya gana da wata tawaga daga SNC Super Tolcano da kuma matasan Najeriya masu fafikan yaki da dumamar yanayi a New York.

Shugaba Buhari kuma ya gana da Shugaba Marcelo Rebelo de Sousa na kasar Portugal inda ya yi masa bayanin dalilan da yasa Najeriya ke saka hannun jari a fanin gina ababen more rayuwar al'umma.

DUBA WANNAN: Abba vs Ganduje: Kotun koli ta ki amincewa da bukatar da Ganduje ya gabatar

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel