Ana can ana bata kashi tsakanin sojoji da 'yan Boko Haram a Borno

Ana can ana bata kashi tsakanin sojoji da 'yan Boko Haram a Borno

Rahoton da muka samu da TVC News ya ce 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram suna can suna musayar wuta da sojojin Najeriya a Bale Shuwari, wani gari da ke kusa da barakin sojoji na Giwa.

Ku biyo mu domin karin bayani ...

DUBA WANNAN: Wani dan kasuwa ya sheka barzahu bayan kammala 'sukuwa' da budurwarsa a otel

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel