An gudanar da sallar Juma’a na musamman domin bikin ranar yanci a Abuja (hotuna)

An gudanar da sallar Juma’a na musamman domin bikin ranar yanci a Abuja (hotuna)

An gudanar da sallar Juma’a na musamman a Abuja a yau Juma’a, 27 ga watan Satumba, domin bikin tunawa da ranar samun yancin ka kasar na 59.

Ministan birnin tarayya, Muhammadu Musa-Bello, ya wakilci Shugaban kasa Muhammadu Buhari a wajen taron, kamfanin dillancin labaran Najeriya ta ruwaito.

Daga cikin manyan mutanen da suka halarci taron akwai: Sultan na Sokoto, Sa’ad Abubakar; Etsu Nupe, Yahaya Abubakar, da kuma sanata mai wakitan yankin Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau.

Sauran sun hada da: Shugaban alkalan Najeriya, Justis Ibrahim Tanko-Muhammad; da Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan da sauransu.

KU KARANTA KUMA: Boko Haram: Rundunar soji tayi gum yayinda yan ta’adda suka kashe sojoji da dama a Borno

Da farkon ranar Juma’a an gudanar da hudubar Juma’a na musamman a Abuja.

Ga hotunan a kasa:

An gudanar da sallar Juma’a na musamman domin bikin ranar yanci a Abuja (hotuna)
An gudanar da sallar Juma’a na musamman domin bikin ranar yanci a Abuja
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel