Majalisar dinkin duniya ta nada Dangote da Adesina cikin wani kwamitin mutum 27 (Jerin sunaye)

Majalisar dinkin duniya ta nada Dangote da Adesina cikin wani kwamitin mutum 27 (Jerin sunaye)

Majalisar dinkin duniya, ta nada Aliko Dangote da kuma Akinwunmi Adesina a matsayin biyu daga cikin mutane 27 da majalisar ta nada domin rage halin yunwa a fadin duniya.

Sakatare janar na majalisar dinkin duniya, Antonio Geterres ne yayi wannan nadin a cikin wani shirin majalisar na fada da yuna a ko wane fanni.

KU KARANTA:Gwamnatin Kebbi za ta soma biyan sabon mafi karancin albashi a watan Satumba – SSG

Wata majiya mai karfi ta sanar da mu cewa a ranar 24 ga watan Satumba ne shugabannin za su tattauna domin tsayar da yadda za su bullowa wannan aiki a tsakanin 2021 zuwa 2025.

Ga sunayen mutum 27 dake cikin wannan kwamiti:

1. Akinwunmi Adesina (Najeriya)

2. Aliko Dangote (Najeriya)

3. Manal Al Alem (Jordan)

4. Reem Ibrahim Al-Hashimi (Dubai)

5. Mercedes Araoz Fernandez (Peru)

6. Inger Ashing (Sweden)

7. Cherrie Atilano (Philippines)

8. Alicia Barcena Ibarra (Mexico)

9. David Beasley (Amurka)

10. Martin Chungong (Kamaru)

11. Josefa Leonel Correia Sacko (Angola)

12. Annette Dixon (New Zealand)

13. Chris Elias (Amurka)

14. Shengen Fan (Chana)

15. Henrietta H. Fore (Amurka)

16. Sophie Healy-Thow (Ireland)

17. Daniel Kablan Duncan (Cote d’ivore)

18. Monica Katebe Musonda (Zambia)

19. Jakaya Kikwete (Tanzania)

20. Shinichi Kitaoka (Japan)

21. Maryam Monsef (Canada)

22. David Nabaro (United Kingdom)

23. Sania Nishtar (Pakistan)

24. Inia Seruiratu (Fiji)

25. Feike Sijbesma (Netherlands)

26. Gunhild Anker Stordalen (Norway)

27. Gerda Verburg (Netherlands)

https://www.thecable.ng/un-appoints-dangote-adesina-to-battle-global-malnutrition/amp

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel