Da duminsa: Shugaba Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya a New York (Hotuna)

Da duminsa: Shugaba Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya a New York (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya da aka shirya a hedkwatar majalisar dinkin duniya dake birnin New York, kasar Amurka a ranar Litinin, 23 ga Satumba, 2019.

Shugaban kasan ya bayyana matakin da Najeriya ke dauka wajen tsaftace yankin Ogoni da masu hakar man fetur suka gurbata a shekarun baya.

Hakazalika ya jaddada niyyar Najeriya na cika sharrudan yarjejeniyar Paris da kasashen duniya 195 suka rattaba hannu a shekarar 2016 sabanin Amurka.

Yace: "A yau a New York, ni tare da wasu shugabannin duniya mun yi jawabi a taron majalisar dinkin duniya kan sauyin yanayi mai taken "Gasar da zamu iya nasara, gasar da ya zama wajibi muyi nasara."

"Wannan wani dama ne da Najeriya za tayi amfani da shi wajen jaddada niyyarta na cika sharrudan yarjejeniyar Paris."

Kalli hotunan:

Da duminsa: Shugaba Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya a New York (Hotuna)
Da duminsa
Asali: Facebook

Da duminsa: Shugaba Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya a New York (Hotuna)
Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya a New York (Hotuna)
Asali: Facebook

Da duminsa: Shugaba Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya a New York (Hotuna)
Da duminsa: Shugaba Buhari ya halarci taron sauyin yanayin duniya a New York (Hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel