Matashi mai satan wayoyin wuta ya mutu cikin Taransfoma (Bidiyo)

Matashi mai satan wayoyin wuta ya mutu cikin Taransfoma (Bidiyo)

Bidiyon wani matashi da ake zargin mai satan kayayyakin wutan na na'uran taransfoma ya gamu da ajalinsa yayinda aka tsinci gawarsa cikin na'urar a yau.

Bidiyon wanda ya nuna mutane a bakin titi suna kallon ikon Allah suna baiwa juna labarin abinda ya faru.

Wanda ya daura nidiyon a shafin Facebook ya bayyana cewa wannan abu ya faru ne a garin Asaba, babbar birnin jihar Delta.

Kalli bidiyon:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel