An shiga ganawar sirri tsakanin shugabannin majalisa da shugabannin hukumomin tsaro

An shiga ganawar sirri tsakanin shugabannin majalisa da shugabannin hukumomin tsaro

Shugabncin majalisar wakilai ya shiga wata ganawar sirri da shugabannin hukumomin tsaro na kasa.

Shugaban majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya ce majalisar ta kira taron ne domin tattauna wa a kan yadda zasu bayar da gudunmawa domin warware kalubalen tsaro da kasa ke fama da su.

Gbajabiamila ya ce yawaitar aiyukan ta'addanci a sassan Najeriya na neman rufe idon mutane daga nasarorin da hukumomin tsaron suka samu.

Babban hafsan rundunar sojojin Najeriya ya ce an samu cigab ta fusakar tsaro a cikin shekaru hudu da suka gabata tare da bayyana cewa dakarun soji zasu cigaba da aiki tukuru domin kawo aiyukan ta'addanci da 'yan ta'adda, musamman a yankin arewa maso gabas.

DUBA WANNAN: Matatun man fetur 3 da zasu fara tace mai a mulkin Buhari - NNPC

A ranar Juma'ar da ta gabata ne shugabannin hukumomin tsaron suka gaza bayyana a gaban majalisar, lamarin da bai yi wa shugabancin majalisar wakilai dadi ba.

An shiga ganawar sirri tsakanin shugabannin majalisa da shugabannin hukumomin tsaro
An shiga ganawar sirri tsakanin shugabannin majalisa da shugabannin hukumomin tsaro
Asali: UGC

An shiga ganawar sirri tsakanin shugabannin majalisa da shugabannin hukumomin tsaro
Ganawar sirri tsakanin shugabannin majalisa da shugabannin hukumomin tsaro
Asali: UGC

An shiga ganawar sirri tsakanin shugabannin majalisa da shugabannin hukumomin tsaro
Ganawar sirri tsakanin shugabannin majalisa da shugabannin hukumomin tsaro
Asali: UGC

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel