Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa

Hukumar 'yan sandan faran hula DSS ta gurfanar da dan gwagwarmayar siyasa kuma tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore a kotu a kan laifin cin amanar kasa da wasu laifukan kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito.

An kama Sowore ne tun ranar 3 ga watan Augustan 2019 a birnin Legas yayin da ya ke shirin yin zanga-zangar juyin juya hali a aka yi wa lakabi da #RevolutionNow.

Wani dan gwagwarmayar da aka kama a jihar Osun, Olawale Mandate shima an gurfanar da shi a gaban kotu

Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa
Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: An yanke wa tsohon shugaban kasa hukuncin shekaru biyu a gidan yari

Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa
Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa
Asali: Twitter

Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa
Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa
Asali: Twitter

Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa
Daga karshe: DSS ta gurfanar da Sowore a gaban kotu kan laifin cin amanar kasa
Asali: Twitter

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel