Hotuna: Kakakin majalisar wakilai na kasa Femi Gbajabiamila ya shiga aji a makarantar firamare ya koyar da dalibai a jihar Katsina

Hotuna: Kakakin majalisar wakilai na kasa Femi Gbajabiamila ya shiga aji a makarantar firamare ya koyar da dalibai a jihar Katsina

- Kakakin majalisar wakilai ta kasa Hon. Femi Gbajabiamila ya shiga cikin aji ya koyar a wata makaranta a jihar Katsina

- Kakakin majalisar yaje makarantar firamare dake kofar Sauri cikin jihar Katsina ya koyar na tsawon awa biyu

- An bayyana cewa kakakin majalisar ya isa makarantar da misalin karfe 8:38 na safe inda kuma ya zarge zuwa aji ya fara koyar da daliban

Can aka hango kakakin majalisar wakilai na kasa Hon. Femi Gbajabiamila, ya shiga aji yana koyarwa a makarantar gwamnati ta Kofa Sauri dake cikin jihar Katsina.

Hakan ya biyo bayan kokarin da kakakin majalisar yake yi na ganin ya kawo cigaba a bangaren karatun yara 'yan firamare na kasar nan.

Hotuna: Kakakin majalisar wakilai na kasa Femi Gbajabiamila ya shiga aji a makarantar firamare ya koyar da dalibai a jihar Katsina
Gbajabiamila
Asali: Facebook

A yadda rahoton ya nuna, kakakin majalisar ya isa makarantar firamaren da misalin karfe 8:38 na safe, inda ya shiga aji ya koyar da har zuwa karfe 11 na rana, daga nan kuma ya fara raba kyaututtuka da ya kawowa daliban.

Hotuna: Kakakin majalisar wakilai na kasa Femi Gbajabiamila ya shiga aji a makarantar firamare ya koyar da dalibai a jihar Katsina
Gbajabiamila
Asali: Facebook

KU KARANTA: Shikenan wahala ta kare: ECOWAS za ta tilasta gwamnatin Najeriya ta bude boda

Daga nan kakakin majalisar yabi tawagarsa sun fita daga makarantar da misalin karfe 11:17 na rana, ma'ana mintuna 17 da fitowar shi daga ajin da ya koyar.

Hotuna: Kakakin majalisar wakilai na kasa Femi Gbajabiamila ya shiga aji a makarantar firamare ya koyar da dalibai a jihar Katsina
Gbajabiamila
Asali: Facebook

Wannan mataki da shugaban majalisar wakilan ya dauka, yana da nasaba da irin kokarin da gwamnatin Najeriya ke yi na ganin ta kawo ingantaccen cigaba a bangaren ilimi a fadin kasar nan.

Hotuna: Kakakin majalisar wakilai na kasa Femi Gbajabiamila ya shiga aji a makarantar firamare ya koyar da dalibai a jihar Katsina
Gbajabiamila
Asali: Facebook

Hotuna: Kakakin majalisar wakilai na kasa Femi Gbajabiamila ya shiga aji a makarantar firamare ya koyar da dalibai a jihar Katsina
Gbajabiamila
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel