To fah: Kasar Afrika ta Kudu ta zama ta daya a cikin jerin kasashen da suka fi arziki a nahiyar Afrika

To fah: Kasar Afrika ta Kudu ta zama ta daya a cikin jerin kasashen da suka fi arziki a nahiyar Afrika

Rahoton da bankin AfriAsai ya fitar na wannan shekarar ta 2019, ya nuna jerin kasashen da suka fi arziki a nahiyar Afrika

Jadawalin ya nuna kasar Afrika a matsayin kasa mafi karfin tattalin arziki a nahiyar Afrikan, inda take da kudi kimanin dala biliyan dari shida da arba'in da tara ($649b).

Kasar Egypt wato Misra ita ce kasa ta biyu wacce take da kudi kimanin dala biliyan dari uku da uku ($303b). Sai kuma kasar Najeriya wacce ta zo a matsayin ta uku, inda take da arzikin dala biliyan dari biyu da ashirin da biyar ($225b).

Ga dai jadawalin kasashen da yawan arzikin da suke da shi:

1. South Africa

$649 billion

2. Egypt

$303 billion

3. Nigeria

$225 billion

4. Morocco

$114 billion

5. Kenya

$93 billion

6. Angola

$69 billion

7. Ghana

$59 billion

8. Ethiopia

$57 billion

9. Tanzania

$57 billion

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel