Shugaba Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Ouagadougou (Hotuna)

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Ouagadougou (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya samu kyakkyawan tarba yayinda ya dira Ouagadougou, babbar birnin kasar Burkina Faso inda yaje halartan taron kungiyar tattalin arzikin Afrika ta yamma ECOWAS kan yaki da rashawa.

Shugaba Buhari ya tafi Burkina Faso a ranar Asabar, 14 ga watan Satumba, 2019 tare da gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu; Niger, Abubakar Bello da Ogun, Dapo Abiodun.

Saukarsa Ouagadougou ke da wuya, shugaban Najeriyan ya garzaya farfajiyar taron inda ake ganawa da shugabannin kasashen yankin Afrika ta yamma.

Daga cikin shugabannin kasan dake taron shugaban kasar Ghana, Nana Akufo; na Nijar, Mohammadou Issoufou; na Chadi, Idris Deby; na DR Congo, Gnasigbe da sauransu.

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Ouagadougou (Hotuna)
Shugabannin kasa
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Ouagadougou (Hotuna)
Buhari da Akufo
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Ouagadougou (Hotuna)
Taron ECOWAS
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Ouagadougou (Hotuna)
Ouadadoufo
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Ouagadougou (Hotuna)
Shugaba Buhari ya samu kyakkyawan tarba a Ouagadougou (Hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel