Yanzu-yanzu: ICPC ta garkame gidan mataimakin shugaban NFF, Shehu Dikko (Hotuna)

Yanzu-yanzu: ICPC ta garkame gidan mataimakin shugaban NFF, Shehu Dikko (Hotuna)

Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta rufe gidan mataimakin shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF), Shehu Dikko da ke babban birnin tarayya Abuja.

The Cable ta ruwaito cewa an rufe gidan ne bayan babban kotun tarayya ta bayar da umurnin kwace wasu kadarorinsa a ranar Juma'a.

Gidan Dikko da aka rufe shine gida mai lamba 1 a River Benue a unguwar Maitama da ke Abuja

Kazalika, Hukumar ta ICPC ta rufe gidan tsohona shugaban NFF, Amaju Pinnick da ke Legas.

Ana tuhumar su ne da hannu cikin wata badakallar kudade.

DUBA WANNAN: Gwamnan PDP ya nada 'yan jam'iyyun hamayya biyu a matsayin hadimansa

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel