Dan Najeriya, Hafiz Idris Abubakar, ya lashe musabakar Al-Qur'ani na duniya

Dan Najeriya, haifaffen jihar Borno, Hafiz Idris Abubakar, ya girgiza duniya inda ya lashe musabakar gasar Al-Qur'ani mai girma ta duniya na Sarki AbdulAziz a birnin Makkah, kasar Saudiyya.

Mahaddatan Al-Qur'ani daga kasashen duniya daban-daban sun yi musharaka a gasar wannan shekara wacce itace karo na 41.

Hafiz Idris Abubakar ya samu kyautan riyal milyan 12 kan wannan gagarumin nasara da yayi.

Kalli hotunan:

Dan Najeriya, Hafiz Idris Abubakar, ya lashe musabakar Al-Qur'ani na duniya

Dan Najeriya, Hafiz Idris Abubakar, ya lashe musabakar Al-Qur'ani na duniya
Source: Facebook

Jarumin shekaran tare da wasu da sukayi musabakar tare
Source: Facebook

Dan Najeriya, Hafiz Idris Abubakar, ya lashe musabakar Al-Qur'ani na duniya

Dan Najeriya, Hafiz Idris Abubakar, ya lashe musabakar Al-Qur'ani na duniya
Source: Facebook

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel