Gwamonin arewa sun fara gudanar da taro domin nema wa yankinsu mafita

Gwamonin arewa sun fara gudanar da taro domin nema wa yankinsu mafita

Gwamnonin jihohin arewa su 19 sun hallara a Kaduna ranar Alhamis domin tattauna matsalar da ke damun yankinsu da kuma nemo mafita.

Ana sa ran gwamnoni za su tattauna a kan kalubalen tsaro, tattalin arziki, tabarbarewar ilimi, talauci, da karancin hadin kai da ke addabar yankin.

A wurin taron akwai shugaban kungiyar gwamnonin arewa; gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, gwamnan jihar Nasarawa, gwamnan jihar Jigawa da kuma mataimakan gwamonin jihohin Sokoto, Kaduna, Bauchi da Benuwe.

DUBA WANNAN: 'Yan ta'adda masu nasaba da IS sun kashe sojojin Najeriya 9, 27 sun bata

Taron yana gudana ne a karakshin jagorancin Simon Lalong, shugaban kungiyar gwamnonin arewa da aka zaba a cikin shekarar 2018.

Gwamonin arewa sun fara gudanar da taro domin nema wa yankinsu mafita

Gwamonin arewa sun fara gudanar da taro domin nema wa yankinsu mafita
Source: Twitter

Gwamonin arewa sun fara gudanar da taro domin nema wa yankinsu mafita

Gwamonin arewa sun fara gudanar da taro a Kaduna
Source: Twitter

Gwamonin arewa sun fara gudanar da taro domin nema wa yankinsu mafita

Gwamonin arewa
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel