Da zafinsa: Buhari da Manjo Janar Mamman suna ganawa a Aso Rock

Da zafinsa: Buhari da Manjo Janar Mamman suna ganawa a Aso Rock

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata ya gana da Mai Martaba, Manjo Janar A.B. Mamman (Mai murabus).

Sun fara taron ne misalin karfe 12.30 na rana a ofishin shugaban kasar.

The Nation ta ruwaito cewa wata majiya ta ce taron ba zai rasa nasaba ba da taron tsaro na African Security Leadership Summit da ake son yi.

DUBA WANNAN: Yanzu-yanzu: Kotu ta kwace kujerar dan majalisar APC a jihar Kano

Shugaban kasar da Manjo Janar Mamman ba su kammala taron ba a lokacin rubuta wannan rahoton.

Ku cigaba da bibiyar mu domin samun karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel