Tsohon Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya rasu

Tsohon Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya rasu

Robert Mugabe tsohon Shugaban kasan Zimbabwe ya rigamu gidan gaskiya inda ya rasu ya na da shekaru 95 a duniya. Shugaba Emmerson Mnangagwa ne ya fitar da wannan sanarwa.

Shugaba Mnangagwa ya bayar da sanarwar rasuwar ne a ranar Juma’a inda ya bayyana tsohon Shugaban kasan a matsayin jigo wanda ya sha gwagwarmaya domin ganin cigaban kasarsa.

KU KARANTA:Da yawan 'yan Najeriya a kasar Afirka ta Kudu safarar miyagun kwayoyi suke - Minista

“Gaba daya rayuwarsa ta kare ne a kan nemawa kasarsa da ma nahiyar Afirka gaba daya ‘yanci, tabbas nahiyar Afirka ba za ta taba mantawa da shi ba, Allah ya sa ya huta.” Inji Mnangagwa.

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel