Hotuna: Cinkoson motoci ya hadu a hanyar Abuja-Kaduna

Motoci masu tarin yawa ne suka cunkushe a kan hanyar Abuja-Kaduna ranar Alhamis 29 ga watan Agusta, a sakamakon kasuwar garin Madalla wadda take ci a ko wace ranar Alhamis ta mako.

Duba kaga hotunan yadda hanyar ta cunkushe:

KU KARANTA:Makiyaya kala uku muke da su a Najeriya, inji Ganduje

Hotuna: Cinkoson motoci ya hadu a hanyar Abuja-Kaduna
Hotuna: Cinkoson motoci ya hadu a hanyar Abuja-Kaduna
Asali: Twitter

Rahotanni daga jaridar The Nation sun tabbatar mana cewa wannan hanyar na kasancewa a cikin irin wannan yanayi a duk rana irin ta yau da kasuwar ke ci.

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel