Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)

Ministar cigaba da walwalar jama’a, Hajiya Zainab Umar Faruk ce tare da tawagarta suka dira birnin Maroua dake kasar Kamaru domin soma shirin maido da ‘yan gudun hijirar Najeriya zuwa gida.

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)

Sadiya Umar Faruk - Ministar cigaba da walwalar jama'a ta Najeriya
Source: Facebook

Ministar kamar yadda ta wallafa a shafinta na Facebook ta ce gwamnan jihar Alhaji Midjiyawa Bakary ne ya tarbe ta tare da mukarrabansa.

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)
Source: Facebook

KU KARANTA:Boko Haram: ‘Yan gudun hijira 133 sun dawo Najeriya daga kasar Kamaru

A wani labarin kuwa zaku ji cewa, a yammacin jiya Alhamis ‘yan Najeriya 133 sun dawo gida daga kasar Kamaru.

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)
Source: Facebook

Rahotanni sun bayyana mana cewa da misalin karfe 5:00 na yammacin Alhamis suka sauka a filin sauka da tashin jiragen Yola babban birnin jihar Adamawa.

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)
Source: Facebook

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)

Gwamnatin Najeriya ta soma kwaso 'yan gudun hijira daga kasar Kamaru (Hotuna)
Source: Facebook

Jirgin saman sojin Najeriya ne mai lamba C130 ya dauko mutanen, inda kuma jami’an hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta ce da kansu suka ne a maido su gida babu wanda ya takura su.

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel