An damke matashin da ya sace yan makaranta, ya sayar da su N50,000

An damke matashin da ya sace yan makaranta, ya sayar da su N50,000

Wani faifan bidiyo da muka samu daga kasar Yarbawa na nuna cewa an damke wani dan matashi wanda ya sace kananan yaran makaranta biyu a unguwar Isinkan, Akure, jihar Ondo.

Ya sayar da kowanne cikin yaran N50,000.

Ya dawo domin sake sace wasu yan uku ne Allah ya tona masa asiri aka damke shi.

A bidiyon, yan kabilan Yoruban suna tsine masa albarka kuma suna tabbatar masa da cewa sai an kashehi yayinda shi kuma yake fada musu cewa yara biyu kawai ya taba sacewa.

Kalli bidiyon:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel