Hotunan bikin rantsar da ministoci da ya gudana a fadar shugaban kasa Abuja
A ranar Laraba, 21 ga watan Agusta, 2019 shugaba Muhammadu Buhari ya rantsar da ministocin da zasuyi aikin da shi a wa'adinsa na biyu tsakanin 2019 da 2023.
Cikin kwanaki biyar, Majalisar dattawan Najeriya ta tantance ministoci 43 da Buhari ya aika musu ranar 30 ga Yuli, 2019.
Da misalin karfe 11 shugaban kasan ya fara da rantsar da sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, sannan aka rantsar da sauran ministoci daya bayan daya.
Kalli hotunan yadda bikin ya gudana:
KU KARANTA: An fara rantsar da ministoci, an rantsar da sakataren gwamnatin tarayya
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng