Hotunan gidan da aka damke Hamisu Wadume a Hotoro, jihar Kano
Hukumar yan sandan Najeriya ta saki hotunan gidan da aka damke gawurtaccen mai garkuwa da mutane, Hamisu Wadume, da ya hada rikici tsakanin Soji da yan sanda a fadin tarayya.
Hamisu Wadume ya na buya ne a wani gida dake unguwar Hotoro na jihar Kano inda ya shige tun lokacin da ya tsere daga hannun jami'an yan sanda.
Kalli hotunan:
KU KARANTA: Ba simame muka kai gidan Ambode ba, bincike muke gudanarwa kansa - EFCC
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng