Jerin sunayen sabbin kwamishinonin Jihar Oyo 14 da ma’aikatunsu

Jerin sunayen sabbin kwamishinonin Jihar Oyo 14 da ma’aikatunsu

Gwamnatin Jihar Oyo a karkashin jagorancin Gwamna Seyi Makinde ta fitar da sunayen sabbin kwamishinoni 14 ko wanne da ma’aikatar da zai jagoranta.

Ga sunayen sabbin kwamishinonin kamar haka:

1. Barista Adeniyi John Farinto – Kwamishinan Kasafi da tsare-tsare

2. Adeniyi Adebisi – Kwamishinan kasuwanci

3. Hon. Muyiwa Jacob Ojekunle – Kwamishinan noma

4. Farfesa Oyelowo Oyewo – Kwamishinan Shari’a

KU KARANTA:Sojoji sun bankado wani haramtaccen kamfanin sarrafa bindiga a Binuwe

5. Barista Olasunkanmi Olaleye – Kwamishinan kaddamarwa

6. Seun Asamu – Kwamishinan lantarki

7. Rahman Abiodun Abdulraheem – Kwamishinan filaye

8. Bayo Lawal – Kwamishinan ayyuka na musamman

9. Funmilayo Orisadeyi – Kwamishinan kananan hukumomi

10. Dr Bashir Bello – Kwamishinan lafiya

11. Hon. Wasiu Olatunbosun – Kwamishinan yada labarai

12. Farfesa Dawud Kehinde Sangodoyin – Kwamishinan ilimi

13. Akinola Ojo – Kwamishinan kudi

14. Hon. Kehinde Ayoola – Kwamishinan muhalli

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Source: Legit.ng News

Tags:
Mailfire view pixel