Bidiyo: Wani gogaggen matsafi ya fito cikin bukka bayan ta kone kurumus
Wani matsafi mai suna Danafojura dake Jihar Ogun ya fito lafiya lau daga cikin wata bukka da aka bankawa wuta a ranar 13 ga watan Agusta wurin bikin Ojude Oba.
Shi dai wannan matsafin abinda sunansa ke nufi da yarensu shi ne “ Ka kone amma ba ka mutu ba”.
KU KARANTA:Ai ga irinta nan: Wani mutum ya gurfana gaban kotu saboda yada labarin karya
Ga bidiyon yadda wannan mutum ya fito daga cikin bukkar da ta kone kurumus.
Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa
ko a http://twitter.com/legitcomhausa
KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com
Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa
Asali: Legit.ng