Yanzu-yanzu: Yan Boko na kan kai hari garin Gubio yanzun nan

Yanzu-yanzu: Yan Boko na kan kai hari garin Gubio yanzun nan

Yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suna kan kai hari garin Gubio a yanzu haka bisa ga rahoton da muka samu.

Yan bindigan sun afka cikin garin inda mazauna suka fara arcewa daga muhallansu.

Ku saurari cikakken rahoton...

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel