Mahajjatan duniya sun isa Arafa domin sauraran huduba (Hotuna)

A yau 9 ga watan Dhul Hajjah, 1440 AH mahajjata daga fadin duniya suke hawa tsaunin Arafa, daya daga cikin ibadun da ake gabatarwa a aikin Hajji.

A yanzu haka, mahajjatan sun isa tsaunin kuma an fara gabatar da khudubar wannan shekara kamar yadda manzon Allah (SAW) ya sannanta.

Kalli hotunan:

Mahajjatan duniya sun isa tsaunin Arafa domin sauraran huduba (Hotuna)

Mahajjaci na addua a Arafa
Source: Facebook

Mahajjatan duniya sun isa Arafa domin sauraran huduba (Hotuna)

Mahajjaci na kokarin hawa sama
Source: Facebook

Mahajjatan duniya sun isa Arafa domin sauraran huduba (Hotuna)

Tarin Mahajjatan

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel