An damke dan sanda yana amsan cin hanci da rana tsaka (Hotuna)

An damke dan sanda yana amsan cin hanci da rana tsaka (Hotuna)

A ranar Laraba, yan Najeriya sun damke wani jami'in dan sanda yana karban cin hanci hannun direba da rana tsaka a Igboelerin, kusada jami'ar jihar Legas.

Wani dan Najeriya ya dauki hoton dan sandan inda ya nuna yadda yake karban cin hanci

Yace: "Sun kasance suna karban N50 da N100 daga direbobin haya. Idan direba ya bata lokaci wajen biya, za su kwace makullin motarsa kuma su shanya fasinjoji, musamman daliban jami'ar jihar Legas."

Kalli hotunan:

An damke dan sanda yana amsan cin hanci da rana tsaka (Hotuna)
An damke
Asali: Twitter

An damke dan sanda yana amsan cin hanci da rana tsaka (Hotuna)
An damke dan sanda yana amsan cin hanci da rana tsaka (Hotuna)
Asali: Facebook

An damke dan sanda yana amsan cin hanci da rana tsaka (Hotuna)
An damke dan sanda yana amsan cin hanci da rana tsaka (Hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel