Kamar koda yaushe: Gwamnan Borno ya kai ziyarar bazata manyan asibitocin jihar a cikin dare

Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar bazata babban asibitin Zamani na Maiduguri wato Umaru Shehu Ultra Modern Hospital da kuma asibitin kwararru na Maiduguri, da misalin karfe 1:00 na dare.

Bugun farko Gwamnan ya fara da ziyarar a asibitin Umaru Shehu inda ya tarar babu wani Kwararren likita da ke bakin aiki a asibitin cikin karrarun likitoci 10 da suke aiki a asibitin.

A lokacin da ya tarar da ma'akatan jinya guda 10 cikin 138 dake aiki a asibitin. Nan take Gwamnan ya kira duka Likitoci goma da suke aiki a asibitin ta waya amma bai same su ba.

Daga karshe Gwamnan ya garzaya Asibitin Kwararru na jihar inda can ma ya tarar da wasu Likitoci ba sa bakin aiki.

KU KARANTA KUMA: Innalillahi wa’inna illaihi raji’un: Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun sace 6 a Katsina

Tun lokacin da aka rantsar da shi Zulum ya bayyana cewa ba zai lamunci rashin zuwa aiki da ma'aikata suke yi ba.

Ga hotunan ziyarar a kasa:

Kamar koda yaushe: Gwamnan Borno ya kai ziyarar bazata manyan asibitocin jihar a cikin dare
Kamar koda yaushe: Gwamnan Borno ya kai ziyarar bazata manyan asibitocin jihar a cikin dare
Source: Facebook

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa tare da mu.

Source: Legit

Online view pixel