Hotunan abinda ya faru tsakanin yan sanda da yan Shi'a jiya
Akalla yan sanda biyar, dan jarida daya, da yan Shi'a 11 sun rasa rayukansu a rikicin jami'an tsaro da yan kungiyar IMN wanda aka fi sani da Shi'a a ranar Litinin, 22 ga watan Yuli, 2019 a birnin tarayya Abuja.
Kalli hotunan abinda ya faru:
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng