Yanzu-yanzu: Yadda yan Shi'a suka farwa jama'a da jami'an tsaro a majalisar dokokin tarayya a Abuja (Hotuna da Bidiyo)

Zanga-zanga da yan kungiyar suka kai majalisar dattawan tarayya ya zama rigima yayinda wasu yan kungiyar sukayi kokarin kashe wani jami'in yan sanda.

Jami'an yan sanda biyu da mambobin kungiyar Shi'a suka raunata an garzaya da su babbar asibitin tarayya dake birnin Abuja domin cikakken jinya.

Daya daga cikinsu jike da jini ya sha mugun duka daga hannun yan Shia'an. A yanzu yana rai bakin Allah.

Hakazalika Wani dan sandan kuma da suka harbeshi da bindiga a cinya yana asibiti.

An damke wasu daga cikin yan shi'an. Misalin karfe 2:56, an damke wani matashi kuma an garzaya dashi ofishin hukumar DSS domin bincike.

Yanzu-yanzu: Yadda yan Shi'a suka farwa jama'a da jami'an tsaro a majalisar dokokin tarayya a Abuja (Hotuna da Bidiyo)

Yadda suka yiwa dan sanda duka
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Yadda yan Shi'a suka farwa jama'a da jami'an tsaro a majalisar dokokin tarayya a Abuja (Hotuna da Bidiyo)

Yadda aka lalla dan sanda

Source: Twitter

Kalli bidiyo:

Source: Legit.ng News

Tags:
Mailfire view pixel