Likafa ta cigaba: An kara ma manyan lauyoyi 38 girma zuwa mukami SAN

Likafa ta cigaba: An kara ma manyan lauyoyi 38 girma zuwa mukami SAN

Manyan lauyoyi guda 38 ne suka samu karin girma a sana’arsu zuwa mukamin SAN, kamar yadda kwamitin dake da hakkin bada lambar SAN ta lauyoyi ta bayyana a zamanta na 138 daya gudana a ranar Alhamis, 4 ga watan Yuli.

Babbar rajistira a kotun koli. Hadizatu Mustapha ce ta sanar da sunayen lauyoyin guda 38 a ranar Juma’a, 5 ga watan Yuli, inda tace lauyoyi 117 ne suka nemi karin girman, inda sunaye 80 suka tsallake tantancewa, amma daga karshe 38 ne suka samu nasara.

KU KARANTA: Sojoji sun samu gagarumar nasara akan yan bindiga a jahar Zamfara

Hadizatu tace daga cikin lauyoyin da suka samu karin girman akwai mata 2, malaman jami’a 3 da kuma lauyoyi 35, daga cikinmatan har da Adedoyin Rhode-Vivour, matar Alkalin kotun koli Olabode Rhodes-Vivour.

Ga cikakken jerin lauyoyin nan:

• Adedoyin Oyinkan Rhodes-Vivour

• Abdullahi Haruna

• Manga Mohammed Nurudeen

• Adedayo Toba Apata

• John Onuegbulam Asoluka

• Adedokun Matthew Makinde

• Daniel Chwukwudi Enwelum

• Emmanuel Adeyeye Oyebanji

• Tuduru Uchendu Ede

• Abdul Olajide Ajana

• Ama Vemaark Etuwewe

• Oladipo Adekorede Olasope

• Leslie Arthur Olutayo Nylander

• Olusegun Oyediran Fowowe

• Andrew Essien Hutton

• Olukayode Abayomi Enitan

• Paul Harris Adkole Ogbole

• Olaniyi Maruph Olopade

• Samuel Ngozi Agweh

• Olusegun Omoniyi Jolaawo

• Professor Alphonsus Okoh Alubo

• Ayo Asala

• Abiodun Adediran Olatunji

• Olumide Andrew Aju

• Chimezie Victor Chikwem Ihekweazu

• Professor Mamman Lawan

• Professor Uchefula Ugonna Chuwumaeze

• Usman Ogwu Sule

• Safiya Umar Babamasi

• Echezona Chukwudi Etiaba

• Godwin Osemeahon Omoaka

• Emeka Onyemaechi Ozoani

• Alexander Chukwudi Ejesieme

• Jephthah Chikodi Njikonye

• Aikhunigbe Anthony Malik

• Alhassan Akeje Umar

• Oyetola Muyiwa Atoyebi

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel