Tsaro: Kungiyar 'yan wasan kwaikwayo ta kai wa Buratai ziyara ta musamman (Hotuna)

Tsaro: Kungiyar 'yan wasan kwaikwayo ta kai wa Buratai ziyara ta musamman (Hotuna)

Kungiyar 'yan wasan kwaikwayo ta Najeriya 'Actors Guild' ta ziyarci babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai a yau Alhamis 13 ga watan Yuni.

Sun kai masa ziyarar ne a ofishin sa da ke babban birnin tarayya Abuja.

Kungiyar ta kai ziyarar ne karkashin jagorancin shugaban ta Mista Steven Eboh.

Dalilin ziyarar da kungiyar ta kai shine neman yin hadin gwiwa da Rundunar Sojojin Najeriya wurin magance kallubalen tsaro da ake fama da shi a sassan kasar.

Sun kuma jinjina wa shugaban sojojin, Laftanat TY Buratai kan nasarar da ya samu na cin galaba kan kungiyar Boko Haram.

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)
Source: Twitter

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)

Jarumi Sani Danja da Mista Steven
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Yanzu Yanzu: An zabi Abaribe a matsayin shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawa

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)
Source: Twitter

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)
Source: Twitter

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)

Kungiyar 'yan wasan Kwaikwayo sun ziyarci Buratai (Hotuna)
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel