Buhari ya karbi bakuncin shugaba Weah na Liberia (Hotuna)

Buhari ya karbi bakuncin shugaba Weah na Liberia (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis 13 ga watan Yuni ya yi ganawar sirri da Shugaban Liberia, George Weah a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa shugaban na Liberia ya isa fadar shugaban kasar misalin karfe 11:35 na safe inda shugaba Buhari ya tarbe shi.

NAN ta ruwaito cewa shugabanin biyu sun tattauna kan wasu batuttuwa da suka shafi yankin Afirka ya Yamma da nahiyar baki daya.

Shugaban na Liberia da ke fama da matsalolin tattalin arziki da siyasa a kasar sa yana daya daga cikin shugabanin da suka hallarci bikin ranar Demokradiyar Najeriya da a kayi a farfajiyar Eagle Sqaure da ke Abuja.

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Mutane 7 da su kayi bakin jini saboda gwagwarmayar 'June 12'

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)
Source: Twitter

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)
Source: Twitter

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)
Source: Twitter

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)

Buhari ya karbi bakuncin George Weah na Liberia (Hotuna)
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel