Da zafinsa: A karshe, INEC ta bai wa Okorocha shahadar lashe zabe

Da zafinsa: A karshe, INEC ta bai wa Okorocha shahadar lashe zabe

A karshe hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta mika takardar shahada hannun tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha.

Wata babbar kotun Abuja ce ta bada wannan umarni a makon da ya gabata, inda ta nemi hukumar zaben ta ba tsohon gwamnan shahadarsa.

Hukumar ta amsa wannan kiran ne ranar Talata bayan ta kamala ganawa da masu ruwa da tsaki cikin hukumar.

Da zafinsa: A karshe, INEC ta bai wa Okorocha shahadar lashe zabe

Da zafinsa: A karshe, INEC ta bai wa Okorocha shahadar lashe zabe
Source: UGC

Karin bayani kan wannan labari zai zo daga baya…….

Source: Legit Nigeria

Tags:
Mailfire view pixel